Turkiyya ta aikawa Nijer da kayayyakin taimako

Jirgin saman kasar Turkiyya ya sauka a Nijer da kayayyakin taimako na kiwon lafiya domin tallafawa kasar Nijer yaki da kwayar cutar corona

1429776
Turkiyya ta aikawa Nijer da kayayyakin taimako

Jirgin saman kasar Turkiyya ya sauka a Nijer dauke da kayayyakin taimako na kiwon lafiya domin tallafawa kasar yaki da kwayar cutar corona.

Maaikatan tsaron kasar Turkiyya cewa ta sanar da cewa jirgin kasar mallakar rundunar sojin sama ya sauka da kayayyakin taimako na kiwon lafiya a Nijer.

Jirgin ya samu tarbo daga ministan Jon dadin alumma kasar Nijer Laouan Magagi da kuma jakadan Turkiyya a Nijer  Mustafa Türker Arı.

An kuma mikawa shugaban kasar Nijer Mahamadou Issoufou wasikar da shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya rubuta masa.Labarai masu alaka