Turkiyya ta yi wa Pakistan jaje

Kasar Turkiyya ta yi wa Pakistan jaje sanadiyar daduwar jirgin sama a yankin Karachi

1422362
Turkiyya ta yi wa Pakistan jaje

Kasar Turkiyya ta yi wa Pakistan jaje sanadiyar daduwar jirgin sama a yankin Karachi.

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Turkiyya ta fitar da sanarwa a shafinta na yanar gizo inda take cewa,

“Muna masu matukar bakin cikin samun labarin faduwar jirgin saman fasinjan mallakar kasar Pakistan da ya yi sanadiyar rayuka da dama. Muna masu addu’ar samun rahamar Allah ga wadanda suka rasa rayukansu, muna kuma mika ta’aziyya ga ‘yar uwarmu Pakistan da kuma ‘yan uwan wadanda suka rasa rayukansu”Labarai masu alaka