Ana ci gaba da samun nasara a yaki da Corona a Turkiyya

Ana ci gaba da samun nasarar yaki da annobar Corona (Covid-19) a Turkiyya inda a kowacce rana adadin wadanda cutar ke kashewa yake raguwa.

1421420
Ana ci gaba da samun nasara a yaki da Corona a Turkiyya

Ana ci gaba da samun nasarar yaki da annobar Corona (Covid-19) a Turkiyya inda a kowacce rana adadin wadanda cutar ke kashewa yake raguwa.

A ranar Larabar nan mutane 27 sun sake rasa rayukansu wanda ya kawo jimillar adadin wadanda cutar ta kashe a Turkiyya zuwa dubu 4,249.

A dai wannan lokaci an yi wa mutane dubu 33,633 gwaji inda aka samu dubu 969 dauke da Corona.

An kuma sallami karin mutane dubu 1,003 wanda ya kawo adadin wadanda aka sallama zuwa dubu 114,990.

Labarai masu alaka