An kama 'yan ta'adda 11 a Turkiyya

An gurfanar da 'yan ta'addar aware na PKK 11 a gaban kotu bayan kama su da aka yi ko suka mika wuya ga jami'an tsaro a lardin Mardin na Turkiyya.

1365618
An kama 'yan ta'adda 11 a Turkiyya

An gurfanar da 'yan ta'addar aware na PKK 11 a gaban kotu bayan kama su da aka yi ko suka mika wuya ga jami'an tsaro a lardin Mardin na Turkiyya.

Wasu 'yan ta'adda 2 da jami'an tsaro suka ja ra'ayinsu sun mika wuya a kofar kan iyaka ta gundumar Nusaybin.

Bayan Jandarma sun bama binciken mutanen sai aka gutfanar fa su a gaban kotu tare da tuhumarsu da zama mambobin kungiyar ta'adda ta PKK.

A cikin kwanaki 10 da suka gabata an kama tare da daure 'yan ta'adda 11 a Mardin.

 Labarai masu alaka