Idan aka tsagaita wuta a Libiya Turkiyya ba zata kara tura sojoji  ba

Ministan harkokin wajen kasar Turkiyya Mevlüt Çavuşoğlu ya bayyana cewa matukar ana cikin halin tsagaita wuta Turkiyya ba zata kara tura wasu sojojinta Libiya ba

Idan aka tsagaita wuta a Libiya Turkiyya ba zata kara tura sojoji  ba

Ministan harkokin wajen kasar Turkiyya Mevlüt Çavuşoğlu ya bayyana cewa matukar ana cikin halin tsagaita wuta Turkiyya ba zata kara tura wasu sojojinta Libiya ba.

Çavuşoğlu, ya yi hira da kanfaninin dillancin labaran RIA ta kasar Rasha inda ya bayyana cewa,

‘Ministan ya kuma bayyana goyon bayansa akan gudanar da taron kwamitin ministocin kasashen yankin  a makon farkon watan watan Febrairu a Berlin domin kara tattaunwa akan hmatslar Libiya da ma wasu lamurkan yankin baki daya.Labarai masu alaka