Jami'an tsaron Turkiyya 2 sun yi Shahada a arewacin Iraki

Sojan Turkiyya 1 tare da wani mai tsaron kauye sun yi Shahada a yankin Haftanin dake arewacin Iraki.

Jami'an tsaron Turkiyya 2 sun yi Shahada a arewacin Iraki

Sojan Turkiyya 1 tare da wani mai tsaron kauye sun yi Shahada a yankin Haftanin dake arewacin Iraki.

Sanarwar da Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta fitar ta ce a farmakan da aka kai yankin Haftanin na arewacin Iraki arangama ta barke tsakanin 'yan ta'adda da jami'an tsaro.

Sanarwar ta ce soja 1 tare da wani mai tsaron kauye sun yi Shahada a rikicin.Labarai masu alaka