Oktay na ziyara a Oman

Mataimakin Shugaban Kasar Turkiyya Fuat Oktay na ziyara a kasar Oman inda ya gana da Turkawa dake kasuwanci da aiyuka a kasar.

Oktay na ziyara a Oman

Mataimakin Shugaban Kasar Turkiyya Fuat Oktay na ziyara a kasar Oman inda ya gana da Turkawa dake kasuwanci da aiyuka a kasar.

Oktay da ya je Maskat don jajatawa kasar game a mutuwar Sarkin Oman Sultan Kabus Al Said, ya ziyarci gidan jakadan Turkiyya a Maskat inda ya gana da Turkawa dake aiyukaa bangarorin lafiya, tsaro, gine-gine, lafiya da yawon bude idanu.

Oktay ya sauraru bukatu da matsalolin 'yan kasuwar.

Tag: Ziyara , Oman , Oktay

Labarai masu alaka