Turkiyya ta kyamaci harin bam da aka kai a wata makaranta a Pakistan

Turkiyya ta kyamaci harin da aka kai a wata makaranta da bam a kasar Pakistan

Turkiyya ta kyamaci harin bam da aka kai a wata makaranta a Pakistan

Turkiyya ta kyamaci harin da aka kai a wata makaranta da bam a kasar Pakistan.

Dangane da bayanan da ma'aikatar harkokin wajen kasar Turkiyya ta fitar a rubuce ta bayyana bakin cikin jin labarin kai hari da aka yi a wata makaranta dake birnin jahar Belujistan watau Kuetta lamarin da ya yi sanadiyar rayuka da raunanan wasu dama.

A sanrwar an bayyana cewa "Muna masu Allah wadai da wanan bakar aniyar, muna addu'ar samun rahaman Allah ga wadanda suka rasa rayukansu da kuma samun lafiya cikin gaggawa ga wadanda suka raunana. Muna kuma masu mika ta'aziyya ga 'yan uwanmu a Pakistan da kuma ga hukumar kasar baki daya.

A harin da aka kai a lokacin sallar magariba ya yi sanadiyar rayuka 15 da raunana wasu 19.

 Labarai masu alaka