'Yan ta'addar PKK 3 sun sake mika wuya ga dakarun Turkiyya

'Yan ta'addar aware na PKK 3 da suka gudu daga sansaninsu dake arewacin Iraki sun mika kawunansu ga jami'an tsaron Turkiyya a lardin Silopi.

'Yan ta'addar PKK 3 sun sake mika wuya ga dakarun Turkiyya

'Yan ta'addar aware na PKK 3 da suka gudu daga sansaninsu dake arewacin Iraki sun mika kawunansu ga jami'an tsaron Turkiyya a lardin Silopi.

Ma'aikatar Tsaro ta Turkiyya ta ce ana ci gaba da samun nasarar kai hare-hare kan 'yan ta'addar PKK tare da karya lagonsu.

Sanarwar ta kara da cewar wasu karin 'yan ta'addar aware na PKK 3 sun gudu daga sansaninsu dake arewacin Iraki tare da mika wuya ga jami'an tsaron Turkiyya a lardin Silopi.

Tag: Mika wuya , PKK

Labarai masu alaka