'Yan ta'adda sun mika wuya ga jami'an tsaron Turkiyya

Wasu 'yan ta'addar aware na PKK 5 da suka gudu daga wajen da aka killace su a arewacin Iraki sun mika wuya ga jami'an tsaro a lardin Silopi na Turkiyya.

Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta fadi cewar sakamakon nasarar hare-haren da dakarun Turkiyya suke kai wa 'yan ta'addar aware na PKK sun fara mika wuya.

Sanarwar ta ce "A baya-bayan nan 'yan ta'addar 5 sun gudu daga sansaninsu dake arewacin Siriya tare da mika wuya ga jami'an tsaro dake Silopi."Labarai masu alaka