An kashe 'yan ta'adda 2 a lardin Sirnak na Turkiyya

A wasu farmakai da aka kai a tsaunin Gabar na lardin Sirnak dake Turkiyya an kashe 'yan ta'addda 2.

An kashe 'yan ta'adda 2 a lardin Sirnak na Turkiyya

A wasu farmakai da aka kai a tsaunin Gabar na lardin Sirnak dake Turkiyya an kashe 'yan ta'addda 2.

Sanarwar da Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida ta Turkiyya ta fitar ta ce a karkashin hare-haren cikin gida da ake kai wa ne jami'an Jandarma suka fatattaki 'yan ta'adda a Tsaunin Gabar tare da kashe 2 daga cikinsu.

Sanarwar ta kara da cewa ana ci gaba da kai farmakai a yankin.

Tag: Sirnak , PKK , Hari

Labarai masu alaka