Dakarun Turkiyya sun kashe 'yan ta'adda 2 a arewacin Iraki

Dakarun sojin Turkiyya sun kashe 'yan ta'addar aware na PKK 2 a wani hari ta sama da suka kai a arewacin Iraki.

Dakarun Turkiyya sun kashe 'yan ta'adda 2 a arewacin Iraki

Dakarun sojin Turkiyya sun kashe 'yan ta'addar aware na PKK 2 a wani hari ta sama da suka kai a arewacin Iraki.

Sanarwar da Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta fitar ta shafinta na Twitter ta ce dakarunsu na ci gaba da fatattakar 'yan ta'adda ba kakkautawa.

Sanarwar ta kuma ce an kai harin ta sama a yankin Zap bayan gano wasu 'yan ta'adda da suka shirya kai hari.

An kuma kashe 'yan ta'addar 2.

Labarai masu alaka