Maziyartan Filin Jirgin Istanbul na kara yawa

Mutane miliyan 41 da dubu 474 da 497 ne suka ziyarci sabon filin jirgin Istanbul tsakanin watan Afirilu zuwa Oktoba.

Maziyartan  Filin Jirgin Istanbul na kara yawa

Mutane miliyan 41 da dubu 474 da 497 ne suka ziyarci sabon filin jirgin Istanbul tsakanin watan Afirilu zuwa Oktoba.

Kididdiga ta nuna cewa mutane 1204 ke anfani da filin jirgin wajen tafiya. 

Ofishin Kula Da Harkokin Filayen Jiragen Turkiyya ya bayyana cewa kididdigar wata 10 game na sabon Filin Jirgin Saman Istanbul inda mutane miliyan 10 da dubu 157 da 579 suka ziyarci filin jirgin saman a cikin Turkiyya yayinda wasu miliyan 31 da dubu 635 100 suka ziyarci filin jirgin daga kasashen waje. 

 Labarai masu alaka