An ruguza matsugunan 'yan ta'addar PKK a arewacin Iraki

Dakarun Turkiyya sun yi ruwan bama-bamai kan matsugunan 'yan ta'addar aware na PKK a yankunan Gara da Kandil dake arewacin Iraki.

An ruguza matsugunan 'yan ta'addar PKK a arewacin Iraki

Dakarun Turkiyya sun yi ruwan bama-bamai kan matsugunan 'yan ta'addar aware na PKK a yankunan Gara da Kandil dake arewacin Iraki.

Sanarwar da Ma'aikatar Tsaro ta Turkiyya ta fitar ta ce a karkashin hare-haren musamman na Pence an kai hari a yankunan Gara da Kandil dake arewacin Iraki.

A hare-haren an yi ruwan bama-bamai kan mafaka, maboya da ma'ajiyar makaman 'yan ta'addar aware na PKK.

Tag: PKK , Hari

Labarai masu alaka