Sojan Turkiyya ya yi Shahada a arewacin Iraki

Sojan Turkiyya daya ya yi Shahada a lokacinda suka fafata rikici da 'yan ta'addar aware na PKK a arewacin Iraki.

Sojan Turkiyya ya yi Shahada a arewacin Iraki

Sojan Turkiyya daya ya yi Shahada a lokacinda suka fafata rikici da 'yan ta'addar aware na PKK a arewacin Iraki.

Sanarwar da Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta fitar ta ce,

"A lokacinda ake ci gaba da kai farmakai a arewacin Iraki an samu arangama inda jarumin sojanmu daya ya yi Shahada. An yi luguden wuta a yankin da 'yan ta'addar suke. Ana ci gaba da kai hare-hare ta sama da ta kasa a yankin."

Tag: PKK , Hari , Shahada

Labarai masu alaka