Turkiyya na ci gaba da fatattakar 'yan ta'adda a arewacin Iraki

Dakarun sojin Turkiyya sun kai hare-hare ta sama a yankin Hakurk dake arewacin Iraki inda suka rusa tare da lalata mafaka, ma'ajiyar makamai da maboyar 'yan ta'adda.

Sanarwar da Ma'aikatar Tsaro ta Turkiyya ta fitar ta ce, sun kai hare-hare a yankunan Hakurk da Metina dake arewacin Iraki.

Sanarwar ta ce, a hare-haren an lalata mafaka, ma'ajiyar makamai da maboyar 'yan ta'addar aware na PKK.Labarai masu alaka