An lalata mafakar 'yan ta'addar aware a arewacin Iraki

Dakarun sojin Turkiyya sun kai hare-hare ta sama a yankin Avashin-Basyan dake arewacin Iraki inda suka rusa tare da lalata mafaka, ma'ajiyar makamai da maboyar 'yan ta'adda.

Sanarwar da Ma'aikatar Tsaro ta Turkiyya ta fitar ta ce, sun kai hare-hare a yankin Avashin-Basyan dake arewacin Iraki.

Sanarwar ta ce, a hare-haren an lalata mafaka, ma'ajiyar makamai da maboyar 'yan ta'addar aware na PKK.Labarai masu alaka