Dakarun Turkiyya sun yi ruwan bama-bamai kan 'yan ta'adda

Dakarun Turkiyya sun yi ruwan bama-bamai kan matsugunan 'yan ta'addar aware a yankin Hakurk dake arewacin Iraki.

Dakarun Turkiyya sun yi ruwan bama-bamai kan 'yan ta'adda

Dakarun Turkiyya sun yi ruwan bama-bamai kan matsugunan 'yan ta'addar aware na PKK a yankin Hakurk dake arewacin Iraki.

Sanarwar da Ma'aikatar Tsaro ta Turkiyya ta fitar ta bayyana cewa, jiragen samansu sun kai hari kan mafaka, ma'ajiyar makamai da maboyar 'yan ta'addar aware na PKK a yankin Hakurk na arewacin Iraki.

A yayin kai hare-haren an sami nasara kan 'yan ta'addar na aware.Labarai masu alaka