An fatattaki 'yan ta'adda a Arewacin Iraki

A hare-haren kauda ta'addanci da aka gudanar a arewacin Iraki an yi nasarar lalata wasu guraren da kungiyar ta'addar PKK ke amfani dasu.

An fatattaki 'yan ta'adda a Arewacin Iraki

A hare-haren kauda ta'addanci da aka gudanar a arewacin Iraki an yi nasarar lalata wasu guraren da kungiyar ta'addar PKK ke amfani dasu.

Ma'aikatar harkokin tsaron kasar Turkiyya ta fitar da wata sanarwa a shafinta ta twitter inda ta bayyana cewa an kaiwa 'yan ta'adda hari a yankin Gara dake arewacin Iraki ta sama.

A harin an lalata mabuya, mazauna, mafaka da ma'adanan makaman kungiyar ta'addar PKK.

Haka kuma a Diyarbakir an fatattaki kungiyar ta'addar PKK ke yankin.

Haka kuma an lalata mafakar 'yan ta'ddar da suke amfani dasu lokacin hunturu har guda 43.

A garin Van kuwa an kwace dinbin makamai mallakar 'yan ta'addar.

 Labarai masu alaka