Marasa lafiya na tururuwa zuwa Turkiyya domin samun waraka

Shugaban kungiyar harkokin yawon bude ido a fannin lafiya ta kasar Turkiyya (TESTUD) Yavuz Yılık ya bayyana cewar lamurkan kungiyar a Rasha ya samu karbuwa kwarai da gaske.

Marasa lafiya na tururuwa zuwa Turkiyya domin samun waraka

Ma’aikatan lafiyar Turkiyya na bunkasa tattalin arzikin kasar

Marasa lafiya na tururuwa zuwa Turkiyya domin samun waraka

Shugaban kungiyar harkokin yawon bude ido a fannin lafiya ta kasar Turkiyya (TESTUD) Yavuz Yılık ya bayyana cewar lamurkan kungiyar a Rasha ya samu karbuwa kwarai da gaske.

A wata sanarwa da Yıllık ya fitar a rubuce, ya bayyana cewar: “Zamu cimma burinmu na 2020 na kawo ‘yan yawon bude ido daga Rasha zuwa kasarmu har dubu 100 abinda zai sama muna kudaden shiga hard ala miliyan daya” 

Ya kara da cewa bawai harkokin yawon bude idon teku, rana da kasa muke sanarwa mutanen Rash aba, muna kuma sanar dasu game da lamurkan lafiya samun waraka a kasar Turkiyya.

Yılık, ya tabbar da cewa kanfen din da suke yi a kasar Rasha zai haifar da da mai ido.

A yayinda Yıllık ke bayyana cewar lamurkan lafiya a kasar Turkiyya ya samu karbuwa sosai, ya kara da cewa a cikin duk wadanda ke shigowa kasar domin samun lafiya kan samawa kasar kudin shiga dala dubu biyu zuwa uku.Labarai masu alaka