Turkiyya na kara karfafa sojojinta dake filin daga a Siriya

Turkiyya ta sake turawa sojojinta dake yankin Kilis a Siriya kayan yaki domin karfafasu akan yaki da ta'addanci da suke gudanarwa.

Kayyayakin yakin da aka aika musu sun hada da tireloli dauke da makamai da kuma bas-bas da tankokin yaki.

Kayyayakin dai sun samu isa ga rundunar sojojin.

 Labarai masu alaka