Erdoğan: Ba zamu sa ido ana kashe Siriyawa ba

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya bayyana cewar kasarsa ba zata saka ido ta kyale ana kashe Siriyawa ba kamar kiyashi.

Erdoğan: Ba zamu sa ido ana kashe Siriyawa ba

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya bayyana cewar kasarsa ba zata saka ido ta kyale ana kashe Siriyawa ba kamar kiyashi.

Shugaba Erdoğan ya yada hakan ne a shafinsa na twiter jim kadan bayan taron kasashen uku da suka gudanar a Tehran.

Ya jaddada cewa Turkiyya ba zata saka ido ana kashe Siriyawa domin cimma burin gwamnatin kasar ba, ba kuma zata sanya hannu akan hakan b aba kuma zata shiru akan lamarin ba.

TRT WorldLabarai masu alaka