An kama bakin haure 202 a Turkiyya

A wani atasayen da jami’an tsaron yankin Derekoy suka gudanar sun cafke wasu bakin haure kungiya hudu a yayinda suke kokarin haurawa zuwa Bulgariya.

An kama bakin haure 202 a Turkiyya

A wani atasayen da jami’an tsaron yankin Derekoy suka gudanar sun cafke wasu bakin haure kungiya hudu a yayinda suke kokarin haurawa zuwa Bulgariya.

A jumlace mutane 83 ne anka kama da suka hada da ‘yan Afganistan da Iran

Haka kuma an kama wasu 37 a yankin Aegean dake Mugla yayinda suke kokarin haurawa zuwa tsibirin Girka a cikin jirgin ruwan roba. Daga cikinsu akwai ‘yan Siriya, Falasdin da Iraqi.

Bugu da kari a yankin Muradiye dake karkashin gundumar Van kuwa an kama 82, daga cikinsu akwai mutanen Afganistan, Pakistan da Bangaladesh.

AALabarai masu alaka