Turkiyya na ci gaba daaike sojoji iyakarta da Siriya

Manyan motocin yaki na Turkiyya da aka tura iyakar kasar da Siriya sun isa garin Kilis.

Bidiyon dakarun Turkiyya yayin isa iyakar Siriya

An tattara motocin daga sansanonin soji da ke yammacin Turkiyya zuwa gabashin kasar wadanda suke wuce ta tsakiyar garin Kilis tare da isa gundumar Elbeyli ta kan iyakar Siriya.

An kai motoci karkashin kulawar jami'an tsaro inda aka samu labarin cewar an kai motocin ne don kara karfafar dakarun da ke kan iyakar.Labarai masu alaka