An kashe ‘Yan ta’addar PKK biyu a Turkiyya

Jami’an tsaro sun bayyana nasarar magance wasu ‘yan ta’addar PKK biyu da suka yi yunkurin kai hari a wani sansanin sojoji dake yankin Sirnak a kasar Turkiyya.

Rundunar sojan Turkiyya kan yi amfani da kalmar “magance” domin nufi da ko dai an kashe ‘yan ta’addar ko sun mika wuya.

An dai fara fatattakarsu ne bayan sun bude wuta a wani sansanin sojaji dake yankin. Turkiyya na ci gaba da kalubalantar ‘yan ta’addar PKK wadanda suka yi sanadiyyar rayuka fiye da dubu 40 a kasar.

Tag: turkiyya , pkk

Labarai masu alaka