Turkiyya ta soki harin makami mai linzami da aka kai wa Saudiyya daga Yaman

Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ta fitar da sanarwa inda ta soki hari da makami mai linzami da 'yan ta'addar Houthi 'yan Shi'a suka kai wa Saudiyya daga Yaman a ranar Talatar nan.

Sanarwar ta ce "Turkiyya na sukar wannan hari da aka kai. Kuma muna murna da yadda 'yar uwarmu Saudiyya ta samu nasarar lalata makamin mai linzami tun yana sama kafin ya fado."

Saudiyya ta lalata makamin mai linzami da aka harba mata daga Yaman ta hanyar amfani da garkuwa.Labarai masu alaka