Sojin Turkiyya na ci gaba da luguden wuta kan 'yan ta'adda a arewacin Iraki

Dakarun sojin saman Turkiyya sun kai hare-hare da jiragen yaki kan mafaka da sansanonin 'yan ta'addar PKK a yankunan Zap da Avashin-Basyan da ke arewacin Iraki.

An kai harin da daddaren Juma'ar nan bayan gano 'yan ta'addar.

A yayin harin an rusa ma'ajiyar makamai, da maboyar 'yan ta'addar aware na PKK.

Tag: Hari , PKK

Labarai masu alaka