Jiragen F-35 sune sabbin makaman yaki na Turkiyya

Maimakon jiragen sama na yaki samfurin F-4 da take amfani da su a da,Turkiyya ta yanke shawarar yin odar jiragen F-35 wadanda suka fi inganci a wajen yaki da ta'addanci.

614174

An wallafa wannan labarin a shafin sadarwa ta ma'aikatar ministan tsaro kasa ta Turkiyya.

An tabbatar da cewa Turkiyya zata yi odar jirage 24 na wannan sabon samfurin,saboda maye gurbin jiragen F-4 da take amfani da su a da,domin tallafa wa bataliyar sojijinta na sama.

 Labarai masu alaka