'Yan ta'adda sun sake kashe sojin Turkiyya 1

'Yan ta'addar PKK 'yan aware sun sake yin sanadiyyar mutuwar sojan Turkiyya 1 a gundumar Sur da ke Diyarbakir a yayin wani hari da suka kai.

'Yan ta'adda sun sake kashe sojin Turkiyya 1

'Yan ta'addar PKK 'yan aware sun sake yin sanadiyyar mutuwar sojan Turkiyya 1 a gundumar Sur da ke Diyarbakir a yayin wani hari da suka kai.

Sojan ya rasu ne bayan an jikkata shi.

A gefe guda kuma, daga cikin mutanen da suka jikkata a harin Ankara na ranar 17 ga watan Fabrairu ya rasa ransa a asibitin da yake jinya.

A yanzu wadanda harin ya kashe sun kai mutane 29.Labarai masu alaka