Turkiyya na cigaba da hadin kan bunkasa makamashi da Turai

Ministan Makamashi da Albarkatun Kasar Turkiyya Fatih Donmez, ya bayyana cewa Turkiyya na ci gaba da yin hadin gwiwa da Bankin Ci gaban Tarayyar Turai akan bunkasa lamurran yau da kullum

1633900

Donmez ya yi taron tattaunawa ta yanar gizo tare da Shugaban Bankin Turai na Farfadowa da Cigaba (EBRD) Shugaba Odile Renaud-Basso da tawagarsa.

Minista Donmez ya bayyana cewa hadin gwiwa tare da EBRD yana ci gaba ba tare da wata matsala ba, Inda ya kara da cewa,

" Bankin EBRD ya ba da gudummawa wajen ganin an samu karfin megawatt 4300 na karfin makamashin da ake iya sabuntawa"Labarai masu alaka