Farashin gangar mai ya fara tashi a kasuwar duniya

An sanar da cewa farashin gangar mai ya fara tashi sanadiyar karin yawan bukatun man da ake cigaba da samu a fadin duniya

1444352
Farashin gangar mai ya fara tashi a kasuwar duniya

An sanar da cewa farashin gangar mai ya fara tashi sanadiyar karin yawan bukatun man da ake cigaba da samu a fadin duniya.

A kasuwar duniya benchmark din farashin gangar gurbataccen man Brent ya haura zuwa $41.34 dake nuna ya samu karin kaso 0.7 cikin dari.

Haka kuma a kasuwar Amurka farashin gangar man ya haura daga dala 38.72 zuwa 38.96 watau da karin 0.6 cikin dari.Labarai masu alaka