Jirgin kasa mai amfani da lantarki kirar Turkiyya zai fara aiki

Jirgin kasa na farko mai aiki da lantarki kirar Turkiyya zai fara aiki a lardin Sakarya a ranar Litinin din nan.

1443973
Jirgin kasa mai amfani da lantarki kirar Turkiyya zai fara aiki

Jirgin kasa na farko mai aiki da lantarki kirar Turkiyya zai fara aiki a lardin Sakarya a ranar Litinin din nan.

Sanarwar da Ma'aikatar Sufuri da Gina Kasa ta Turkiyya ta fitar ta ce, an gama samarwa tare da tsara jirgin kasa mai aiki da lantarki kirar Turkiyya.

A ranar Litnin 29 ga Yuni da misalin karfe 10.00 na safe jirgin zai yi tafiyar gwaji a kamfanin Sakarya-TUVASAS.

An tsara jirgin yadda zai dinga gudun kilomita 160 a awa 1.Labarai masu alaka