Chadi ta amshi kayan taimakon da Turkiyya ta aika mata a karo na 2

Jirgin saman soji na dakon kaya dauke da kayan taimakon yaki da cutar Corona da Turkiyya ta aikawa kasar Chadi ya isa kasar.

1439078
Chadi ta amshi kayan taimakon da Turkiyya ta aika mata a karo na 2
Türkiye İngiltere Yardım.2.jpg
Türkiye İngiltere Yardım.1.jpg
Türkiye yardım bosna.jpg

Jirgin saman soji na dakon kaya dauke da kayan taimakon yaki da cutar Corona da Turkiyya ta aikawa kasar Chadi ya isa kasar.

Sanarwar da Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta fitar ta shafinta na Twitter ta ce da safin Alhamis din nan jirgin ya tashi daga Ankara dauke da kayan inda ya kuma isa birnin Ndjamena.Labarai masu alaka