Covid-19 ka iya haifar da hasarar dala tiriliyon 8.8 a fadin duniya

Bankin Cigaba na Nahiyar Asia ya bayyana cewa sanadiyar kwayar cutar corona duniya ka iya hasarar dalan Amurka tiriliyon 8.8 kaso 10 cikin darin tattalin arzikin duniya

1418546
Covid-19 ka iya haifar da hasarar dala tiriliyon 8.8 a fadin duniya

Bankin Cigaba na Nahiyar Asia ya bayyana cewa sanadiyar kwayar cutar corona duniya ka iya hasarar dalan Amurka tiriliyon 8.8 kaso 10 cikin darin tattalin arzikin duniya.

Bankin dake Manila ya kara da cewa hasashen matsalar da suka bayyana  dama na Babban Bankin Duniya da Asusun Lamuni na IMF a watanin Maris-Afirilu da Corona ka iya haifarwa ya ribiya sau biyu.

A cikin dan kankanen lokaci na watanni uku duniya ka iya hasarar dala tiriliyon 5.8 wanda ya kasance kaso 6.4 cikin darin kudaden shigar duniya baki daya.Labarai masu alaka