WHO ta ba wa cutar corona sabon suna

Darakta Janar na Hukumar Kula da Lafiya ta Duniya WHO Tedros Adhanom Ghebreyesus ya bayyana cewar an ba wa cutar corona sabon sunan "convid-19".

WHO ta ba wa cutar corona sabon suna

Darakta Janar na Hukumar Kula da Lafiya ta Duniya WHO Tedros Adhanom Ghebreyesus ya bayyana cewar an ba wa cutar corona sabon sunan "convid-19".

A wajen babba taron da Jumumar ta WHO ta gudanar a Geneva, Ghereyesus ya fadi cewar "A yanzu sunan cutar convid-19".

Ya ce "Cuta ce da ba a same da alaka da wani waje, wani mutum ko wata dabba ba. A saboda haka dole ne mu nema mata tsayayyen sunan da za a dinga kiran ta da shi."

Darakta Ghebreyesus ya kuma yi kira ga kasashen duniya da su tashi tsaye wajen ganin sun hana cutar yaduwa.Labarai masu alaka