Majalisar Dinkin Duniya ta aike da kayan taimako zuwa Idlib

Majalisar Dinkin Duniya ta aike da tireloli 52 dauke da kayan taimakon jinkai zuwa yankin Idlib na Siriya.

Majalisar Dinkin Duniya ta aike da kayan taimako zuwa Idlib

Majalisar Dinkin Duniya ta aike da tireloli 52 dauke da kayan taimakon jinkai zuwa yankin Idlib na Siriya.

Tirelolin 52 dauke da kayan taimakon sun bi ta gundumar Reyhanli tare da isa kofar kan iyaka ta Cilvegozu inda suka shiga Siriya.

An samu labarin cewar za a kai kayan taimakon ga mabukata dake Idlib.Labarai masu alaka