Ko bunkasar tattalin arzikin Jamus ya zo karshe ne?

Kasancewar yadda tattalin arzikin Jamus ya karu da kaso 0.6 cikin dari sanadiyar matsalolin kasuwanci da kuma kalubalen da hada-hadar cinikayya ke samu a fadin duniya ya sanya masana tatattalin arziki cewa 2020 ba zai kasance filita ba

Ko bunkasar tattalin arzikin Jamus ya zo karshe ne?

Kasancewar yadda tattalin arzikin Jamus ya karu da kaso 0.6 cikin dari sanadiyar matsalolin kasuwanci da kuma kalubalen da hada-hadar cinikayya ke samu a fadin duniya ya sanya masana tatattalin arziki cewa shekarar 2020 ba zata kasance 'golden years' ga tattalin arzikin kasar ba.

Bayan matsalolin tattalin arzikin kasa da kasa tattalin arzikin Jamus da ya samu bunkasa kasancewar rikice-rikicen tattalin arziki a fadin duniya ya sanya tattalin arzikin Jamus din samun bunkasa da kaso 0.6 kawai cikin dari a shekarar bara.

Bisa ga haka a cikin Tarayyar Nahiyar Turai tun daga shekarar 2013 ba'a taba samun kasar da  tattalin arzikin ya samu raguwa kamar ta Jamus ba.

 Labarai masu alaka