Jirgin sama ya fado a Amurka

Mutane 3 sun rasa rayukansu sakamakon fadowar wani karamin jirign sama a jihar Texas dake Amurka.

Jirgin sama ya fado a Amurka

Mutane 3 sun rasa rayukansu sakamakon fadowar wani karamin jirign sama a jihar Texas dake Amurka.

Sakamakon matsalar da injin jirgin ya samu bayan tashinsa daga garin Houston na Texas zuwa garin Bourne ne aka ba shi umarnin ya tafi zuwa filin tashin da saukar jiragen sama na kasa da kasa dake Texas don sauka.

Amma an yi rashin sa'a inda jirgin ya fado a yankin kasuwanci na filin a lokacinda yake sauka kokarin kuma mutane 3 dake cikinsa sun mutu.

 Labarai masu alaka