ANKA ya yi shawagi na tsawon lokaci a sama

Jirgin yaki mara matuki (IHA) da Turkiyya ta samar ANKA ya yi tashi a sama na tsawon sama da kwana guda.

ANKA ya yi shawagi na tsawon lokaci a sama

Jirgin yaki mara matuki (IHA) da Turkiyya ta samar ANKA ya yi tashi a sama na tsawon sama da kwana guda.

Kamfanin Samar da Jiragen Saman Turkiyya (TUSAS) ya ce jirgin na ANKA ya kasance a sama na tsawon awanni 26 da mintuna 30.

An bayyana cewar jirgin na da karfin yin tafiyar awanni 24 a sama.

Jirgin na da fasahar kai hari da kuma gudanar da bincike.Labarai masu alaka