An yi gargadi game da munanar yanayi a China

An bayar da gargadi sakamakon munanar yanayi a jihar Hibey dake arewacin China.

An yi gargadi game da munanar yanayi a China

An bayar da gargadi sakamakon munanar yanayi a jihar Hibey dake arewacin China.

Sanarwar da da gwamnatin Hibey ta fitar ta shafin yanar gizo na cewa, a tsakanin 17 da 22 ga watan Fabrairu an samu munanar yanayi a garuruwa 15 na jihar.

A jihar Hibey ta China akwai mutane kimanin miliyan 75 wanda jiha ce da ake samar da farin karfe.

Akwai motocin hawa sama da miliyan 322 a China inda ake kuma amfani da kwal wajen dumama gidaje.

Tun daga shekarar 2014 zuwa yau China take fama da munin yanayi.Labarai masu alaka