Kamfanunnukan samar da kayan tsaro na Turkiyya habaka sosai

Kamfanunnukan samar da kayan tsaro da ke da alaka da Asusun Karfafawa Dakarun Turkiyya sun kara kuzari da karko sama da shekarar da ta gabata inda suka samu riba a bana ta dala biliyan 10.5.

Kayan da ake samarwa masu inganci a tsaro kuma ake fitar da su kasashen waje na ara habaka bangaren masana'antun tsaro da ma kamfanunnukan Turkiyya baki daya.

Masana'antun kayan tsaro na Turkiyya na jerin guda 100 da ake da su a duniya.Labarai masu alaka