An bukaci 'yan kasuwa da su zuba jari a Turkiyya

Shahararren mai zuba jari kuma dan kasuwar Amurka Jim Rogers ya ba wa masu zuba jari shawara da su sayi hajojin Turkiyya.

An bukaci 'yan kasuwa da su zuba jari a Turkiyya

Shahararren mai zuba jari kuma dan kasuwar Amurka Jim Rogers ya ba wa masu zuba jari shawara da su sayi hajojin Turkiyya.

Shi da kansa yana da yarjejeniya da kamfanunnukan samar da kayan tsaro na Turkiyya 7 da suke aiyukan samar da bangarorin jirgin sama.

Rogers ya ce, shakiyanci ne kawai ya sanya Amurka saka wa Turkiyya takunkumi. Rogers ya ci gaba da cewa, idan aka dauki lokaci mai tsayi wannan mataki zai cutar da Amurka.Labarai masu alaka