Kamfanin samar da kayan tsaro na Turkiyya ASELSAN n ci gaba da habaka

Kamfanin Samar da Kayan tsaro na Turkiyya ASELSAN zai kafa Cibiyar Bincike da Habaka Aiyuka a Jamhuriyar Turkiyya ta Arewacin Cyprus.

ASELSAN da aka kafa a shekarar 1974 a lokacinda aka saka wa Turkiyya takunkumin sayen makamai, ta haka ne zai cika alkawari da bashinsa ga Cyprus. Labarai masu alaka