Putin zai tattauna da Aliyev game da Karabakh

Shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin zai gana da Shugaban Kasar Azabaijan Ilham Aliyev game da Karabakh a birnin Moscow.

1677737
Putin zai tattauna da Aliyev game da Karabakh

Shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin zai gana da Shugaban Kasar Azabaijan Ilham Aliyev game da Karabakh a birnin Moscow.

Rubutacciyar sanarwar da aka fitar daga Fadar Shugaban Kasar Rasha ta bayyana cewa, tattaunawar ta Putin da Aliyev za ta mayar da hankali kan aiki da yarjejeniyar da Rasha, Azabaijan da Armeniya suka kulla a ranar 20 ga Nuwamban 2020, sake samar da hanyoyi da cigaban tattalin arziki a yankin.

A yayin taron za kuma a tabo batun karfafa dangantakar da ke tsakanin Rasha da Azabaijan.Labarai masu alaka