Sabon jakadan Najeriya a Turkiyya ya mika takardar kama aiki ga Shugaba Erdogan

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya karbi takardun kama aiki na jakadun kasashen Afirka da suka hada da na Najeriya Ismail Yusuf Abba, na Gambiya Sering Modou Njie da na Ruwanda Fidelis Ntampaka Mironko.

1663558

Jakadun sun mika takardun kama aiki ga Shugaba Erdogan a fadarsa da ke Ankara.

Bayan mika takardun, jakadun tare da iyalansu da wasu ma'aikatan ofishin jakadancnsu sun dauki hotuna na tarihi.Labarai masu alaka