Cavusoglu zai halarci Babban Taro Kan Libiya a Berlin

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu zai ziyarci Berlin Babban Birnin Jamus domin Halartar Babban Taro Kan Libiya a karo na biyu.

1662480
Cavusoglu zai halarci Babban Taro Kan Libiya a Berlin

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu zai ziyarci Berlin Babban Birnin Jamus domin Halartar Babban Taro Kan Libiya a karo na biyu.

Sanarwar da Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiya ta fitar ta ce,

"Mai Girma Minista zai halarci Babban Taro Kan Libiya karo na biyu da Majalisar Dİnkin Duniya da Jamus za su jagoranta a binin Berlin. A yayin Babban Taron za a tattauna kan zaben da za a yi a Libiya a ranar 24 ga Disamba da kuma batutuwan siyasar kasar."

 Labarai masu alaka