Erdogan ya tattauna da takwaransa na Haiti

Shugaba kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ci gaba da ganawarsa da shugabanni a Antalya don halartar taron Kasashen Kudu maso Gabashin Turai da kuma taron diflomasiyyar Antalya

1661185
Erdogan ya tattauna da takwaransa na Haiti

Shugaba kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ci gaba da ganawarsa da shugabanni a Antalya don halartar taron Kasashen Kudu maso Gabashin Turai da kuma taron diflomasiyyar Antalya.

Recep Tayyip Erdogan ya gana da Shugaban Haiti, Jovenel Moise, a jiya.

Manema labarai basu samu damar halartar taron ba.Labarai masu alaka