Cavusoglu zai ziyarci Jamus

Ministan harkokin wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu zai kasance a kasar Jamus a yau

1634469
Cavusoglu zai ziyarci Jamus

Ministan harkokin wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu zai kasance a kasar Jamus a yau.

Kamar yadda ma'aikatar harkokin wajen kasar Turkiyya ta sanar, minista Cavusoglu zai kai ziraya a kasar Jamus.

Sanarwar ta kara da cewa, a ziyarar za'a tattauana akan hulda tsakanin kasashen biyu, dangantakar Turkiyya da Tarayyar Turai da kuma wasu lamurran da suka shafi yankin baki daya.

 Labarai masu alaka