Azabaijan ta mikawa Armeniya sojojinta 3 da ta kama

Azabaijan ta mika sojojin Armeniya 3 da take tsare da su ga kasarsu.

1634223
Azabaijan ta mikawa Armeniya sojojinta 3 da ta kama

Azabaijan ta mika sojojin Armeniya 3 da take tsare da su ga kasarsu.

An aika da sojojin na Armeniya su 3 zuwa kasarsu da jirgin sama. An kama sojojin a lokacin yakin da aka gwabza a Nagorno-Karabakh.

Kwamandan sojojin Rasha da ke aiki a yankin Rustam Muradov ya ce, an gano yadda sojojin na Armeniya 3 da aka mikawa Yerevan ba su kaiwa Azabaijan hari ba, ba su kuma aikata wani mummunan abu ba a yankin.

 Labarai masu alaka