Shugaba Erdogan ya tattauna da Putin ta wayar tarho

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya tattauna ta wayar tarho da Shugaban Kasar Rasha Vladmir Putin.

1618281

Sanarwar da Sashen Sadarwa na Fadar Shugaban Kasar Turkiyya ta fitar ta ce, ganawar ta mayar da hankali kan karfafa alakar Turkiyya da Rasha da batutuwan da suka shafi yankunansu.Labarai masu alaka